Cake

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

😋😋kitchenhuntchallange

Cake

😋😋kitchenhuntchallange

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 yawan abinch
  1. 1Butter
  2. 2 cupsFlour
  3. 1 cupSugar
  4. Kwai 5
  5. Baking soda 1 tbs
  6. Vanilla flavour 1 tbs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakiyi hada buter da sugar guri daya kiyita bugawa sai yayi fari sannan ka saka kwai shima kiyita bugawa sannan ki tankade flour kisa bakin soda saiki saka acikin hadin in flour ta hade shikenan

  2. 2

    Saiki kunnan aoven idan yayi zafi saiki ringa diba kinasa wa papers kina gasawa da ya gasu saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes