Prawn crackers

Jiddas Kitchen @cook_19515181
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisa mai awuta da yayi zafi sekisaka shikenan dayayi seki kwashe
- 2
Gashinan kan asoya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Krispy Spicy crackers
Nagode muku cookpad members nayi following recipe naku Kuma yayi yanda nakeso gashi Bashan Mai sai kanshi Mom Nash Kitchen -
-
-
Crackers
Munyi samosa dough ya rage amma filling ya qare 😅 shine na soya mukachi kuma yayi dadi sosai Jamila Ibrahim Tunau -
Milky crackers
Ngd afaafy,s kitchen da wannan racipe munji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Bread (local baking)
Nagasa wannan bread din batare d oven b kuma yayi kyau na ban mamaki Taste De Excellent -
-
Crunchy potato crackers
Nayi milky crackers yamin dadi sosai shine nace bari nagwada na dankali. Gashi nayi kuma munji dadinsa sosai #GirkiDayaBishiyaDaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Vanilla ice cream
Idan kika gwada wannan ice cream din kin daina sayen na waje saidai kiyi maku keda iyalinki Kisha dadinku. Meenat Kitchen -
-
Wake da alayyahu
Wannan Miyar brother na nayima wa bashida lfy Allah yabaka lfy Dan uwana Zyeee Malami -
-
Ring donot
Irin wannan donot din yana matuqar birgeni sosai d sosai na gwada shi akaro na farko amma beyi kyau b saboda da haka na qara gwada wa akaro n biyu bayan na yi tambayoyi sannan na karanta recipes da dama na mutane daban daban a Cookpad kuma alhumdulillah awannan karon yayimin yadda nake so, inshaa Allah xan qara gwadawa akaro na uku mungode sosai Cookpad. Taste De Excellent -
Chocolate da red velvet cake
#nazabiinyigirkiCake nau'i ne na kayan zaqi da ake cewa dessert da turanci. Ana cinshi bayan an gama cin abinci mai gishiri da a samu daidaiton dandano a harshe kuma suna da dadi sosai,sannan ana yinsu dandano daban daban. Na yi wannan cake din ne wa kaina da sauran 'yan gdanmu, amma mu ma ba qa'ida muke bi ba😂mun ji dadinshi sosai.Bayan an gama gasa cake din kamar yadda na yi bayani a qasa kar a yi garajen cireshi daga gwangwani a take, a barshi ya gama hucewa gaba daya dan gujewa fashewa. Afaafy's Kitchen -
-
-
-
-
Soyayan dankalin turawa da kwai
Ina son soyayan dankalin turawa wanda aka hada shi tare da kwai yana da dadi gaske#katsinagoldenapron @Rahma Barde -
-
Homemade crackers
#kitchenchallenge yanada saukinyi ga dadi bakashe kudi iyalina sunji dadi danayi Nafisat Kitchen -
-
-
Kunun Gyada/Alkama
Akwai hanyoyin sarrafa shi daban daban,Amma Ni wannan yanamin dadi matuka. Aishatu m tukur -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11162670
sharhai