Tura

Kayan aiki

3_5min
  1. Ridi gwangwani Daya da kadan
  2. gwangwaniSugar Rabin
  3. Mai cokali daya
  4. Ledan SEMOVITA ko na sugar

Umarnin dafa abinci

3_5min
  1. 1

    Dafarko ki nemi ridinki wadda aka surfa aka wanke
    Ki tabbatar kin tsince tsakuwan dayake ciki

  2. 2

    Ki daura kosko a wuta ki zuba sugar idan ya narke seki dauko ridin ki zuba acikin

  3. 3

    Kiyita gaurayawa har ya fara kamshi

  4. 4

    Already kin shafa Mai ajikin ledan
    Seki juye kantunki
    Idan yadan Sha iska kadan seki yayyanka yadda kkeso
    Ko ki mulmula

  5. 5

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes