Wake da alayyahu

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Wannan Miyar brother na nayima wa bashida lfy Allah yabaka lfy Dan uwana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake gwangwani 2 na peak
  2. Alayyahu
  3. Tattasai daya
  4. 4Attarugu
  5. Albasa daya
  6. Maggi uku
  7. Gishiri kadan
  8. Curry spoon daya
  9. Mai kadan (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya Mai da albasa idan suka soyu saiki zuba ruwa da wake dakika wanke kirufe saiya dahu

  2. 2

    Ki Saka kuyafa ki murmushe waken saiki wanke alayyahu da gishiri kixuba,kixuba maggi,curry, gishiri da attarugun ki saiki koma s@nw@ kirufe yakara dahuwa Shikenan 😋😋😋 wannan Miyar tanada Dadi ga mara lfy sis kihada da bread wohoho 😋😋😋😋😋baa bawa yaro Mai kiwa

  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6

    NOTE
    Mai ba dole bane
    Zaki iya sa kifi Yana Dadi sosai

  7. 7

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Allah ya bashi lafia yasa zakkar jiki ne amin

Similar Recipes