Miyar kayan lambu

chef famara @cook_15730379
arayuwata nafi son kayan lambu fiye da komai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki jajjaga kayan miya ki dora mai awuta yayi zafi sai ki zuba kayan miyan, ki wanke cauliflower da broccoli ki ajje gefe ki yanka yalon turawa shima ki ajje gefe
- 2
Inkayan miyan ya soyu sai ki dan zuba ruwa kadan ki sa me dandano ki watsa kayan lambu ki rage wuta inya dahu aci da shinkafa ko taliya ko doya and couscous
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Miyar kayan lambu
Na san ba ni na fara yin irin miyar nan ba, amma dalilina na qirqirarshi a kan kaina saboda Babana ne, yana son cous cous da miyar kayan lambu, alayyahu ne ko dai ko wane irin ganye, to wannan miyar dominshi na yi musamman. Maganar gaskiya kuma sinadarin dandano da na yi amfani da shi a wannan miyar ita ce zan ce kusan sirrin fito da dandanon wnn miyar, mun ci miyar tare da dafaffen cous cous. Afaafy's Kitchen -
Taliya da miyar kayan lambu
Sahur na ban wahala, bana iya cin abinci sosai, amman kuma ina matukar son taliya shiyasa nayi wanan hadin da sahur kuma na ci shi sosai, shiyasa zan raba wanan girkin da ku #sahurrecipecontest Phardeeler -
Farar shinkafa mai kayan lambu
a duk lokacin da kika gaji da dafa farar shinkafa yi kokarin gwada wannan shinkafa me kayan lambu Herleemah TS -
Indomie mai kayan lambu
Yarana nason indomie sosai more especially yaji kayan lambu, yanxu kaga ancinyeshi nan danan Mamu -
Miyar kuka
Kuka yana da dadi sosai nafi son shi fiye da ko wane miyaFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
-
-
Lemon citta,lemon zaki da na tsami da na'a na'a
#ramadansadaka yayi dadi sosai nafi son lemo fiye da komai in ansha ruwa Hannatu Nura Gwadabe -
Taliyar indomi mai kayan lambu
Kayan lambu wato tumatir da albasa suna da kyau Sosai ga mutum Kuma yana Kara wa taliyar indomi dadi da Kuma kamshi chef_jere -
-
-
Miyar dankali da kayan lambu
#kano state #inajin dadin wannan miyar ni da iyalina muna chinta da shinkafa ko couscus Umdad_catering_services -
-
Farar shinkafa da miyar kayan lambu
#cookpadlogong2# shinkafa abinci ce mai farin jini musamman in an mata dabaru wajen dafata zata zama mai dadi da dandano uwar gida daure ki gwada shinkafa da miyar kayan lambu domin zaki gasgata zancena. Umma Sisinmama -
-
-
-
-
-
Yadda zaki yanka kayan miyar ki
Wanna hanya CE ta yadda zaki yanka kayan miyar ki yayi kyau Ibti's Kitchen -
Alala da sauce din kayan lambu #3006
Nakan yi alala da sauce din kayan lambu a ranaku na musamman Safiyya Yusuf -
Macaroni da miyan kayan lambu
Inason kayan lambu, sunada anfani ajiki shiyasa nayi wannan miyar Safeeyyerh Nerseer -
-
-
-
Farar shinkafa da miyar kayan lambu
Wanan abinci yana da matukar amfani a jikin d'an Adam yana kara lafiya saboda anyi amfani da kayan lambu ciki uwar gida gwada wanan girki don samun abunda kike bukata😋#katsinagoldenapron @Rahma Barde -
Hadin kayan lambu da madara
wannan kayan lambu badai dadiba ga Karin lfy da kuma sa nishadi iyali suna Sansa sosai . hadiza said lawan -
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11212245
sharhai