Miyar  jajjage mai dankali da kayan lambu

Cakeshub
Cakeshub @cook_14402374
Kano state

Miyar  jajjage mai dankali da kayan lambu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tumatir
  2. Attaruhu
  3. Kabeji
  4. Karas
  5. Dogon wake
  6. Kayan ciki
  7. Dandano
  8. Mangyada
  9. Kayan kanshi
  10. Dankalin turawa
  11. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jajjaga kayan miya kidora akan wuta, ki tafasa kayan ciki ki yayyanka kanana tareda dankali sai ki zuba akan kayan Miya har dankali ya nuna.

  2. 2

    Ki yayyanka kayan kambu kanana ki Zuba tareda albasa, dandano, kayan kanshi mangyada sai ki soyasu su soyu.

  3. 3

    Sai ki sauke, ki cita da kowanne irin abinci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Cakeshub
Cakeshub @cook_14402374
rannar
Kano state
We make luscious n most yummy cakes and desserts.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes