Taliya

Ummu Ahmed
Ummu Ahmed @Ummu_ah

Ina son taliya shiyasa kullum nake dafata musammma da kayan lambu. #oneafrica

Taliya

Ina son taliya shiyasa kullum nake dafata musammma da kayan lambu. #oneafrica

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
2 yawan abinchi
  1. 1Taliya
  2. Ruwa
  3. Mai
  4. Maggie
  5. Tumatir
  6. Albasa
  7. Kayan kamshi
  8. Koren tattasai
  9. Cucumber

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Dafarko xaki fara tafasa taliyarki tafasa daya sannanki tace ki ajye agefe.

  2. 2

    Sai ki samu kayan lambunki ki wanke sannanki yayyanka ki ajye a gefe. Sannan ki zuba mai acikin tukunya ki zuba albasa, kayan kamshi sannki jujjuya sai ki dauko wannan taliyar taki da kika tafasa sai ki zuba aciki ki juya.

  3. 3

    Bayan nan sai ki kawo wannan kayan lambun da kika yayyanka ki xuba ake. Sai ki jujjuya ki rufe ki barshi yayi dan mintuna sannanki juye a flask koh plate ki ci shikenan kin gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Ahmed
Ummu Ahmed @Ummu_ah
rannar

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Barka da zuwa Cookpad. Kuma sannu da kokari

Similar Recipes