Dankali da kayan lambu

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Kaii yayi dadi sosai ko ba miya zaki iya ci

Dankali da kayan lambu

Kaii yayi dadi sosai ko ba miya zaki iya ci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Jan tattase da koren
  3. Albasa da attaruku
  4. Sinadara girki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka dankalin ki soya ki ajiye a gefe sai ki jajjaga albasa da attaruku ki soya su kisa kayan kanshi sai ki zuba dankalin da kika soya ki juyasu sai ki zuba kayan lambun ki soya su shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes