Strips Samosa

Yakudima's Bakery nd More
Yakudima's Bakery nd More @cook_17249948
Kano

#girkidayabishiyadaya.strips samosa tana da dadin gaske

Strips Samosa

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

#girkidayabishiyadaya.strips samosa tana da dadin gaske

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 11/2fulawa
  2. 1/2 tspgishiri
  3. 1 tspsugar
  4. 2 tbspmai
  5. naman sa
  6. albasa da lawashin albasa
  7. attaruhu
  8. maggi,gashiri
  9. curry,garam masala
  10. black pepper,cumin
  11. danyar citta,tafarnuwa
  12. bay leaves,thyme
  13. mansuya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nawanke nama nasaka masa maggi gishiri curry garam masala cumin thyme albasa bay leaves black pepper nazuba masa ruwa na daura akan wuta na dafashi sosai seda yayi laushe sena dakashi a turmi

  2. 2

    Ga mai nan nazuba 2tbs nasaka dayan citta da danyar tafarnuwa nazuba akai zandan soyasu sama sama se na zuba attahu shima nasoya sama sama sena zuba albasa itama idan tafara laushe sena zuba dakakken naman akai na suyasu na minti 10

  3. 3

    Nazuba fulawa nasaka sugar da gishiri da mai zan murjesu sosai acikin fulawa idan sunkama jikin fulawar sena zuba ruwa dai dai yanda zai isa nakwabata idan na gama kwabawa zan rufeta tayi 30mint

  4. 4

    Bayan minti 30 zan daukota na kuma kwabata sena fidda gida 4 sena murzata kamar haka sena yanke gefe da gefenta sena zuba nama kamar haka sena saka rula na yayyanka kasan kamar haka

  5. 5

    Na kwaba fulawa yar kadan da ruwa ita batayi kauri dayawa kuma bayi ruwaba,zan zuba nama sena shafa fulawa ajikin gefe da gefe sena dauki kowanne yanaka na daura na bayansa akansa gashi nan kamar haka sena nadeta kamar haka zansaka cokali me yatso na danne gefe da gefenta

  6. 6

    Gashina daura mai a wuta yayi zafi na zubata ina Soyawa. Alhamdulillah mungama

  7. 7

    #TNXSUAD

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yakudima's Bakery nd More
rannar
Kano
I love exposing new delicacies
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes