Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Red pepper
  2. Tomatoes
  3. Onion
  4. Egusi
  5. Seasoning
  6. Garlic
  7. Titus (fry fish)
  8. Alayyahu
  9. Palm oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki soya kayan miyarki, insun soyu kisa kifinki, garlic, seasoning da spices kisa ruwa kadan

  2. 2

    Ki daka albasarki ki hadata da agushinki, ki dinga diba kina zubawa kamar danwake karki juya ki rufe ki rage wutar

  3. 3

    Ki wanke alayyahunki idan agushin yadahu ki zuba karki bari yanarke saboda miyar zatai miki ruwa, zakiga agushin ya dunqule.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes