Samosa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan dai samosa ne Wanda akeyima kwabi. Meat pie

Samosa

Wannan dai samosa ne Wanda akeyima kwabi. Meat pie

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
4-6 yawan abinc
  1. Fulawa gawan gwani ukku
  2. Baking powder
  3. Mai litar guda
  4. Gishiri
  5. Hadaden soyayen Nama da kayan kamshi da Albasa da chilli maggi
  6. Kwai
  7. Sugar chokali guda

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Dafarko Zaki kwaba fulawa da baking powder da gishiri da shiga da Mai kadan kisa ruwa kadan kiyi kwabin da tauri ki bugashi ki bashi Rabin awa

  2. 2

    Sannan kiyankashi yadda kikeso ki mulmula kaman kwallo sannan ki kisa katakon murza fulawa ki murza yayi circle sannan kinada shi kan nadin samosa

  3. 3

    Kisa Naman acikin ki manne da kwai haka zakiyi har ki gama sannan kisa Mai idan yayi zafi ki soya zakisa wuta kadan

  4. 4

    Dan yasoyu ki juya ki fidda daga Mai kitace

  5. 5

    Aci lafiya Allah ya amintar da hannayenmu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes