Strawberry ice cream

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

Yana da sauki,ga dadin dandano,abun se wanda yasha 😋

Strawberry ice cream

Yana da sauki,ga dadin dandano,abun se wanda yasha 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Strawberry whipped cream kofi daya
  2. Condensed milk rabin kofi
  3. Madarar gari rabin kofi
  4. Strawberry flavor murfi daya
  5. Strawberry 🍓
  6. Ruwan sanyi kofi daya da rabi
  7. Pintch of icing color ja (red)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu robar ki me tsafta ki zuba whipped cream dinki a ciki ki zuba ruwan sanyi kofi daya ki bugashi da mixer ko wisker har se yayi ya kumbura.

  2. 2

    Se ki kawo kofi ki zuba madarar ki ta gari ki zuba ruwa rabin kofi da flavor ki juya,se ki kawo condensed milk dinki ki juya a cikin madarar ki hada ki juya sosae se ki juye a cikin whipped cream dinki.

  3. 3

    Se ki sake bugawa zakiga whipped cream din ya saki ya zama bashi da kauri to kin hada icecream dinki.

  4. 4

    Se ki kawo kofi ki zuba shi a ciki ki dakko strawberry dinki ki yankashi kanana ki zuba a cikin icecream din,ki sa a fridge na awa takwas ye kankara sosae,daga nan ki kwashi dadi 😋

  5. 5

    Karin bayani,yana da amfani matuka barinshi da fridge na wa’en nan awannin saboda idan beyi kankara ba bazaki gane asalin dandanonsa

  6. 6

    Wa’en nan sune kadan daga cikin abubuwan da ake buqata

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
rannar
sallari qts Kano

Similar Recipes