Ice cream

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 11/2 cupsWhipped cream
  2. 1 cupCondensed milk
  3. Milk 3tspn
  4. 1 cupRuwan sanyi sosai
  5. 1/2 cupMilo
  6. Vanilla flavour tspn
  7. Sprinkles

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Sami bowl dinki,ki zuba whipped cream ki zuba ruwan sanyi kiyi mixing sosai harsai yayi fluffy,ki zuba condensed milk,milk powder, vanilla ki Kara mixing nashi

  2. 2

    Zaki raba cream gida biyu dayan ki barshi afarin sa,Daya Kuma kisa Milo ko colour ki Kara mixing dinshi,ki samu ruba Mai murfi ki juye Aciki ki rufe,Zaki sa a freezer tsawon 8ours sai ki fito dashi enjoy 😋

  3. 3

    Idan da colour zakiyi,kisa tspn ya isa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011
rannar

sharhai

Similar Recipes