Whipped cream frosting 😋

Safmar kitchen
Safmar kitchen @safmar
Ramat Close U/Rimi

Duk sanda zanyi cake ina Amfani da whipped cream sabida yanada Dadi sosai kanacin cake Kamar kana hadawa da 🍨 icecream #vday2020

Whipped cream frosting 😋

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Duk sanda zanyi cake ina Amfani da whipped cream sabida yanada Dadi sosai kanacin cake Kamar kana hadawa da 🍨 icecream #vday2020

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupWhipped cream powder
  2. 1/2 cupMadara gari
  3. 1/2 cupRuwan sanyi
  4. Colour din da kake so no nayi amfani da ja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba whipped cream powder a roba kisa Madara misa ruwan sanyi din kiyita mixing a mixer koda whisker har sai yayi Dan yawa kin daga daga kwanon kin juyashi bai zubeba to yayi sai kisa color da kike so kiyi kwalliyar cake dinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes