Homemade ice cream

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Yana da saukin yi ga dadi

Homemade ice cream

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yana da saukin yi ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupWhipping creme
  2. 1/2 cupCondensing milk
  3. Madarar gari 3tblsp
  4. tspFlavour vanilla rabin
  5. Food Colour
  6. Ruwan sanyi rabin karamin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba whipping creme a mazubi saikisa ruwa rabin karamin kofi ki bugashi sosai kokisa a blender kisa condensi milk da madarar gari kisa flavour ki cigaba da blending harsai yayi kauri saiki juye a mazubi kisa food colour ki juya kisa a fridge kamar na 3 hrs

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes