Kayan aiki

  1. Shawarma bread
  2. Kabij
  3. Kaza
  4. Yaji
  5. Magi
  6. Sour sage
  7. Bama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zuma mai sai nazuba stokar kazata na soya sama sama sai na soya soursage Dina sama sama sai nayanka kabije Dina tari da Albasa sai NASA dakakin yaji kadan sai na juya su da kyau sai NASA A shawarma Bread dina nahadashi da soursage a sama sai na dashi da shi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes