Shawarma

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

#1post1hope# inason shawarma saboda tana da dadi da dandano

Shawarma

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#1post1hope# inason shawarma saboda tana da dadi da dandano

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biredin shawarma
  2. Tsokar kaza
  3. Kabeji
  4. Karas
  5. Mayyonaise
  6. Ketchup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na samu naman kaza na wanke na zuba a tukunya na saka maggi da kishiri na yanka albasa na wanke na saka na zuba kayan kamshi saina saka ruwa na daura akan wuta saida kazar ta dahu na sauke na cire kazar daga cikin ruwa da tayi sanyi na ciccire iya tsokar kazar na yanka ta da girmanta na ajiye gefe.

  2. 2

    Na yayyanka kabeji na kanana na wanke shi na kankare cabeji na wanke na gurza shi shima na ajiye a gefe.

  3. 3

    Saina dauko biredin shawarma ta na shafa ketchup ko ina yaji, saina saka mayyonaise na kara shafawa saina debi kabeji dai-dai gwargwado na zuba daga gefe, saina saka gurjajjen karas dina sannan na saka naman kaza na a hankali na dingabi ina ninkewa haka na dingayi harna gama saina saka a oven a dumama tsahon minti bakwai sannan na cire shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes