Jalop din shinkafa food folio

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

Jalop din shinkafa food folio

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tattasai da tarugu da albasa
  3. Maggi da curry gisiri
  4. Mai
  5. Busasshen kifi
  6. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko kiyi per boiling din shinkafa saiki markada su tattasai amma albasa yankw zakiyi saiki Dora mai a tukunya kisa albasa sai tafara soyuwa saikisa markadenki kiss kifinki said ya soyu saiki sa ruwa kadan kisa maggi da gishiri da curry ki rufe in sun tafaso saikisa shinkafa daruwan sun tsane shikenan saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes