Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyarki,ki yankata shape din cube,sai ki saka ta a tukunya, ki saka ruwa ta dafu amma ba sosai ba,sai ki tsane ta a kwando

  2. 2

    Kiyi grating kayan miyar ki ki aje gefe,ki dauko kifinki soyayye,ki cire mashi kaya sai ki nikashi ko ki daka

  3. 3

    Ki dauko fry pan,ki saka mai da albasa su soyu,sai ki saka,citta da tafarnuwa,ki kawo kayan miyar ki zuba akai,ki ta juyawa,har su soyu,

  4. 4

    Ki saka kifinki da doya, sai ki saka kayan magi da curry,kiyi ta juya na tsawon 15mn sai ki sauke.

  5. 5

    Aci da duminsa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes