Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 15mins
3 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Man ja
  3. Tattasai,tarugu da albasa
  4. Maggi
  5. Garlic paste
  6. Curry

Umarnin dafa abinci

1hr 15mins
  1. 1

    Ki soya kayan miyanki da manja kisa garlic paste a

  2. 2

    Idan sun soyu Sai ki zuba Maggi kisa ruwa,bayan kinsa ruwa Sai kisa curry ki Bari su tafasa Sai ki wanke shinkafarki da gashiri Don gudun chabewa Sai ki zuba ki motsa Sai ki rufe.

  3. 3

    Bayan Kamar 15min haka Sai qara motsawa ki rufe.ki Bari Sai ta dahu ki sauke.

  4. 4

    Ana iya ci da sauce.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes