Fatan doya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
  1. Doya
  2. Kayanmiya
  3. Maggi
  4. Salt &garlic
  5. Vegetable oil
  6. Onion powder
  7. black pepper
  8. Ginger &garlic powder

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Dafarko xakidauko doyarki kiferayeta kisata aruwa ki ajiye agefi sannan kidauko kayanmiyarki kigyara kiye gerting dinda ki ajeyi kiyanka albasa ki akiajeye kiye Chopin din garlic da ginger ki ajeye

  2. 2

    Sannan kidauko tukunyarki kisata akan wuta kidora kisaka vegetable oil dinki aciki saiki saka garlic da albasa ginger Sudan soyu kisaka kayan miyar Nan suma kisuyasu saiki dauko wannan spicy din kizuba su suma saiki tsaida ruwa dai dai yadda zaidafamike doyarki

  3. 3

    Saiki rufe yatafasa sosai saiki wanke doyarki kizuba aciki kirufe tadaho shikenan kinganma fatan doya aci dadi lpy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes