Kallaba

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
Kaduna

Ina son cin kallaba barin ma inci shi da safe wajen karyawa

Kallaba

Ina son cin kallaba barin ma inci shi da safe wajen karyawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 serving
  1. Flour
  2. Red oil
  3. Pepper
  4. Onion
  5. Maggi
  6. Garlic optional
  7. Salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaa jajjaga attarugu onion garlic ki ajiye gefen

  2. 2

    Sai a tankade flour Sai a dauko attarugu a hada da flour din sai asa ruwa da Maggi, salt ana juyawa Kar a bashi yayi ruwa Kuma kar yayi kauri

  3. 3

    Sai a dauko pan a zuba manja kamar cokali daya idan yayi zafi sai a zuba kulli flour din idan gefe daya yayi sai a juya daya side din shikenan kallaba ya gamu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes