Kayan aiki

  1. Slice bread
  2. Minced meat
  3. Black pepper
  4. White pepper
  5. Chilli powder
  6. Garlic powder
  7. Seasoning
  8. Vegetable oil
  9. Egg
  10. Flour
  11. Bread crumbs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki hada minced meat dinki da duk ingredients din dana lissafo ki zuba mai kadan ki dafasu sui laushi saiki murza bread dinki kizuba ki rolling dinshi ki liqe bakin da fulawa

  2. 2

    Ki tsomashi a kwai, ki barbadeshi da flour, ki qara tsomashi a kwai ki barbadeshi da bread crumbs

  3. 3

    Ki soyashi a mai mezafi

  4. 4

    Ga cikinshi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes