Farfesun kaza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1kaza
  2. Vegetables oil
  3. attaruho
  4. Garlic &garlic powder
  5. onions&genger
  6. Black pepper& white pepper
  7. Maggi &salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Daparko zaki wanke kazarki kiyanyanka ki sakewankewa ki aje agefe

  2. 2

    Sannan kiye jajjaga attaruhonki ki ajeye kiyanka albasa kiajeye kiye chopping din garlic da ginger ki ajiye

  3. 3

    Sannnan kidora tukunyar kizuba mai daidai yadda kikeso don ba acikamai saiki dauko garlic kisaka aciki yadanfara soyowa saikisaka ginger dakuma albasa sufara soyuwa saiki zuba attarugu yadansoyu saikisaka kayan su spciy dinki dakuma maggi

  4. 4

    Saiki zuba ruwa daidai yadda xaidapamiki kazar saikidoko kazar kisakata aciki kirufe shikenan intadaho kisauke aci dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes