Soyayyen kaza

asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
Kaduna

Da dadi sosai barin idan ka cishi da zafin shi da kuma yaji

Soyayyen kaza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Da dadi sosai barin idan ka cishi da zafin shi da kuma yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama kaza
  2. Maggi
  3. Ginger
  4. Garlic
  5. Onion
  6. Curry
  7. Salt
  8. Water
  9. Veg. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke naman ki ki gyara, kisa a tukunya

  2. 2

    Ki yanka albasa,ginger and garlic ki xuba

  3. 3

    Kisa su curry,salt and maggi saiki xuba ruwa kadan ki daura a wuta

  4. 4

    Yana dahuwa kina dan juyawa saboda koh ina yaji

  5. 5

    Idan ya dahu saiki sauke, ki kwashe naman

  6. 6

    Sai ki daura mai a wuta ki yanka albasa idan yayi zafi saiki soya tafashen naman

  7. 7

    Fry till golden brown

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
rannar
Kaduna
food scientistfood lovera wife and mother
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes