Farfesun kayan ciki

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan ciki
  2. Attarugu
  3. Albasa&onions powder
  4. Garlic &garlic powder
  5. Ginger&black pepper
  6. Vegetable oil
  7. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiwanke kayan cikin ki ki ajiyeshi sannan kiyanka albasarki kijajjaga attaruhunki ki ye choiping din garlic da ginger duk ki ajiye agefe

  2. 2

    Sannan kidauko tukunyarki kizuba mai dai dai saikisaka garlic tadan soyu saikisaka ginger da albasa duk Sudan soyu kizu attaruho kisuya

  3. 3

    Sannan kisaka kayan spciy dinki kisaka maggi sannan kisaka ruwa dai dai yadda zaidapa kayan cikin kizuba kayan cikin kirufe kisa albasa. Shikenan inyadaho saiki sauke ki ajiye sai ace lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes