Kayan aiki

  1. Kayan ciki
  2. Attaruhu
  3. Maggi
  4. Onga
  5. Citta,kaninfari,tafarnuwa,girfa,
  6. Albasa Mai yawa
  7. Mangyada
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na wanke kayan ciki da lemon tsami.

  2. 2

    Na sashi a tukunya na albasa,kayan kamshi kayan sai na tafashi for 15 minutes.

  3. 3

    Sai jajjaga taruhu na Kara yanka albasa bayan tayi 15 minutes sai na sauki sauke na canja nawanke saboda banason baki bakin nan.

  4. 4

    Sai na Dora Mai awuta NASA albasa nasoya sai kawi ruwa kadan nazuba nakawo Maggi da onga da kayan kamshi da curry sai nakawo kayan cikina na zuba na gaur a ya sai na rufe for 20 minutes shikenan. a.

  5. 5

    Yan uwa agwada shi Yana da Dadi sosai.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@rukamkab barka da zuwa
girkin yai dadi bari na dauko chokali muci tare.😋😋

Wanda aka rubuta daga

Mrs Kb
Mrs Kb @rukamkab
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes