Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kayan cki kizuba atukunya Mai tsafta
- 2
Ki zuba ruwa isashahe tareda zuba sinadaran dandano amma sai yafara dahuwa tukuna
- 3
Saiki zuba jajjagen ki na tarugu d albasa
- 4
Zuba garlic d ginger da sinadaran ppsoup
- 5
Saiki juya kirufe
- 6
Shkenan yadahu asha a ije tissue akusa
Similar Recipes
-
-
-
Farfesun kayan ciki
Gaskiya wannan girki yanada dadi da safe aci shi da bread kuma sirrin farfesu asaka masa daddawa Anisa Maishanu -
Farfesun kayan ciki
#sokotosamosa farfesun nan yayi Dadi sosai musamman idan anci Shi da breadi. Walies Cuisine -
Farfesun kayan ciki
Mura ne ya dameni sai na nimawa kaina mafita ta hanyan yin wannan girki. Yar Mama -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Farfesun soyayyun kayan ciki
Wannan girkin ya zama al'adar kakar mu da take bamu duk sallar layya idan munje wurinta.wannan ya zamar mini jiki duk sallar layya sai nayi shi domin tunawa da ita.kuma gaskia wannan Naman yana da dadi sosai musamman idan aka bari yayi laushi sosai#sallahmeatcontest Z.A.A Treats -
-
Ferfesu na kayan ciki
#Bootcamp Wannan ferfesu yayi matukar Dadi sannan cikin lokaci kadan nayishi Afrah's kitchen -
Farfesun kayan ciki
Kayan ciki yana da amfani a jiki , yana Kara lafiya.. Yayi dadi💃💃💃💃 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
Alala da Romon kayan ciki
Alala d Romon kayan ciki iyalaina sunyi farin ciki d abincin yayi dadi🥗#3006G Sarat
-
Sirrin Farfesun Kaza alokachin Sanyi
#DARAJARAURE Yanada matukar amfani kichi Kaza Koda Baki Mata hadin amare ba Amma taji kayan kamshi dakuma kayan Miya, don samun Ingantaccen jini d lfy gakuma warkar da mura cikin sauki❣️😋 Mum Aaareef -
Ferfesun kayan ciki
#sahurrecipecontest Ina matikar son ferfesun kayan ciki ina ci da bread romon akwai dadi Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
Farfesun kayan ciki
A duk lokacin da nake son shan farfesu, na kan je ga farfesun kayan ciki domin baya kawo wata illa a jiki sannan gashi ina jin dadin sa. Nafisa Ismail -
-
Farfeson kayan ciki
Nayi wannan farfesun domin in samu saukin mura da ta addabeni kuma cikin ikon Allah na samu sauki Hauwa Rilwan
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13535692
sharhai (2)