Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupssoyayyen kayan ciki
  2. 2 cupssoyayyen kayan ciki
  3. 1 cupruwan dahuwar kayan ciki
  4. 1 cupruwan dahuwar kayan ciki
  5. 2 tbspmai
  6. 2 tbspmai
  7. 1 tspkayan kanshi
  8. 1 tspkayan kanshi
  9. 5attarugu manya
  10. 5attarugu manya
  11. 1karamar albasa
  12. 1karamar albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tukunya ki xuba mai,jajjagaggen attarugu da albasa ki suya na minti3,sai kisa kayan kanshi ki jujjuya

  2. 2

    Ki juye soyayyen kayan ciki ki juya,ki juye ruwan ki juya ki rufe ki barshi na 2 min..har yayi

  3. 3

    Aci dadi ply

  4. 4

    Ki juye kayan cikin,ki jujjuya sai ki juye ruwan naman ki barshi xuwa minti 3

  5. 5

    Yayi

  6. 6

    Aci dadi lpy

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Khabs kitchen
Khabs kitchen @cook_12518412
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes