Cinnamon Rolls

Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine @cook_21399775

Um😋 dandano mai dadi da kamshi ci wannan snack nawa da tea zai gamsar dakai.

Cinnamon Rolls

Um😋 dandano mai dadi da kamshi ci wannan snack nawa da tea zai gamsar dakai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3hrs
3plts
  1. Flour2cup
  2. Egg 1egg
  3. Suger 3tspn
  4. Madara 2tspn
  5. Gashiri kadan
  6. Cinnamon powder
  7. Yeast 1tspn
  8. Butter
  9. Condence milk

Umarnin dafa abinci

3hrs
  1. 1

    Dauko cup zuba madara na ruwa maana inta garice sirkata da ruwa inta ruwace itama kara mata ruwa ta tsinke, zuba yeat akai barshi zuwa minti biyar

  2. 2

    Dauko roba mai dan fadi juye ahadin yeast naki debi butter cokalii 1 zuba ciki dauko kwae saka ciki dauko suger zuba ciki juya sosai dauko flour rinka zubawa kadan-kadan har yayi kauri kisa hannu kita murzawa kwabin yaxama kamar na meatpie ko yadan fishi kadan

  3. 3

    Shafa butter kadan akai rufe kisashi a waje mai dumi zuwa minti 30 dauko zakiga yatashi sa filawa kadan a waje mai fadi sa muciyan catako ki murzashi har yayi fadi

  4. 4

    Dauko brown suger hada da cinnamon powder sai kidauko butter kishafa a jikin murjin da yayi fadi barbada hadin cinnamon akai

  5. 5

    Nannadeshi kamar tabarma sai ki samu zare mara kauri kirinka zirashi ta kasa kina hade zaren kina yankeshi

  6. 6

    Shafa butter cikin abin gashi jera ciki kibasu gab sai kirufe zuwa minti 20 Zakiga yatashi sai ki kunna oven ya danyi zafi sai kisa aciki

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
rannar

sharhai

Similar Recipes