Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsflour
  2. 1/2 cupsugar
  3. and 1/2 tablespoons yeast 1
  4. 1teaspoon baking powder
  5. 1teaspoon salt
  6. 1 cupwarm milk
  7. 1/2melted butter
  8. 1/2 cupwarm water
  9. 3tablespoons cinnamon powder
  10. 3tablespoons sugar (extra)
  11. Butter (extra)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Daga farko za ki hade wet ingredients dinki a wani bowl, sai ki hade dry ingredients ma a wani bowl din. Ki rinka dibar dry kina zubawa a cikin wet din

  2. 2

    Sai ki hada sticky dough. Ki dora a working surface ki yi kneading har sai ya dena sticking

  3. 3

    Ki rufe shi ki kai rana ya tashi

  4. 4

    Ga shi nan after ya yi doubling kanshi. Sai ki sa hannu ki danna shi ya koma

  5. 5

    Ki sake yin kneading dinshi for like 10 minutes

  6. 6

    Sai ki yi flattening dinsa ya yi fadi sosai

  7. 7

    Ki shafa butter a kai

  8. 8

    Ki nemi karamin bowl ki zuba cinnamon powder da sugar ki juyasu sosai sannan ki barbada a kan dough din ki tabba ya kai ko ina

  9. 9

    Sai ki bi a hankali ki nade shi

  10. 10

    Ki samu zaren dinki ki nade shi kamar mayi uku ko hudu sai ki datsa da shi

  11. 11

    Ga shi nan bayan na gama. Sai ki yi greasing pan ki jera a kai ki sanya shi a rana ya tashi

  12. 12

    Then ki fasa kwai ki yi greasing sannan ki saka a oven ki gasa shi da wutan sama da kasa for at leat 20 minutes or untill golden brown

  13. 13

    Ga shi nan bayan mun gama sai ki zuba cream any of your choice

  14. 14
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes