Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1 cupMilk
  3. 1egg
  4. 2 tbspnwhite sugar, 1teaspoon salt,1teaspoon yeast
  5. Cinnamon powder,butter and brown sugar
  6. Ruwa and rubber band or wuqa or zare

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami container dinki mai kyau sai ki zuba warm madaranki da qwai da yeast sai kiyi mixing, idan kikayj sai kisa white sugar dinki,salt and flour kiyi mixing, idan komi ya hade sai ki rufe ki basshi kaman 30mins zuwa 1hr ya tashi

  2. 2

    Idan ya tashi sai ki sami clean surface dinki ki Barbada flour dinki kiyi kneading wanan kwabin naki yayi square or rectangular shape

  3. 3

    Sai ki kawo wanan butter din naki ki shafa yasamu ko ina

  4. 4

    Sai ki barbada brown sugar dinki ah kou ina sanan ki kawo cinnamon powder dinki shima ki barbada

  5. 5

    Zakiyi rolling dinshi kaman kina nade tabarma sanan ki kawo wanan rubber band din kiyi kaman zaki qulle sai kiyita yan yankawa wa dashi, sanan kiyi greasing pan dinki sai kisa ba kusa kusa da juna bah idan baki son ya hade

  6. 6

    Zaki rufe kaman na 10mins sanan kiyi pre heating oven dinki ki sa tare da gasawa on a medium heat sabida kar ya qone

  7. 7

    Idan ya gasu sai ki fito dashi ki Bari ya hucce sanan kiyi drizzling syrup of your choice ki kibarshi haka yanda nayi

  8. 8

    Bon Appétit

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
masha Allah
bayani dalla dalla
muna ta goewa

Similar Recipes