Chicken Shawarma

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Chicken breast
  2. Cabbage
  3. Carrot
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Mayonnaise
  9. Ketchup
  10. Bread na Shawarma

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanyanka cabbage kiyi grating carrot,sai ki jajjaga attaruhu ki dora mai a pan yayi zafi ki zuba albasa sai ki kawo attaruhu Ki zuba k8 zuba chicken breast dinki maggi nd curry ki juya sai ki kwashi ki daukko bread din Ki shafa mayonnaise da ketchup sai ki zuba cabbage da carrot ki zuba su attaruhun da kika soya sai ki kara su mayonnaise din akai sai ki nannade ki saka a pan ki gasa that's all

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583
rannar

sharhai

Similar Recipes