Bread Pocket

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6sliced bread
  2. Cabbage
  3. Carrot
  4. Peas
  5. Onion
  6. Chicken
  7. Mayonnaise
  8. Maggi
  9. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke su vegetables dinki ki yanka kisa onion da nama

  2. 2

    Kisa yaji da maggi,mayonnaise ki hadesu ki ajiye gefe

  3. 3

    Ki dawko sliced bread dinki kiyi rolling kicire round shape

  4. 4

    Kisa ciki ruwan kwai sana ciki breadcrumbs

  5. 5

    Seki soya aciki mai

  6. 6

    Bayan ki kwashe seki dawko wuka ki yanka gefe bread din kadan sekisa filling dinki aciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes