Soft doughnut

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Wannan doughnut din yayi laushi sosai,naji dadinshi matuqa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Fulawa cofi
  2. 1/3Sugar cofi
  3. Butter 2 tablespoon
  4. Madara satchet 1(peak)
  5. 1 TYeast
  6. 1/2 tGishiri
  7. 1Kwai
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba ruwan dumi a roba 1/2 cofi sai ki zuba yeast kisa marfi ki rufe zuwa minti 10

  2. 2

    Zakiga ya taso, sai ki zuba butter ciki kisa sugar da gishiri sai ki mosta, ki fashe kwai kisa, ki zuba Madara a wani cofi sai kisa ruwa 1/2 cofi ki narketa sannan ki zuba cikin hadin kiyita juyawa

  3. 3

    Ki tankade fulawa ki Rika zubawa sannu sannu cikin hadin har ki zube, kiyi kneading sosai sai ki rufe kibarshi ya tashi

  4. 4

    Bayan ya tashi sai ki aza Kan board ki murza kisa doughnut cutter kiyi shape, bayan kin Kare sai kibarshi ya sake tashi na minti 15 haka

  5. 5

    Sai ki Dora Mai Kan wuta ki soya. Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai (5)

Layla (lulu)
Layla (lulu) @laylazawaideh819
Wish it’s in English looks delicious

Similar Recipes