Glazed doughnut

Wana shine farko danayi glazed doughnut kuma yayi dadi sosai😋
Glazed doughnut
Wana shine farko danayi glazed doughnut kuma yayi dadi sosai😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada flour,sugar,yeast
- 2
Kisa gishiri kadan da kwai seki dama da ruwan madara mai dumi
- 3
Kisa butter se ku bugashi sosai for about 30mn seki rufe ki barshi ya tashi
- 4
Bayan ya tashi sena kara bugawa for 10mn sena yanka gida 8 nayisu round shape
- 5
Sena kara rufeshi na barshi for 30mn senasa dan yatsa dina a tsakiya nayi shape din doughnut
- 6
Se ki soya aciki oil mai yawa but kada kisa wuta dewa in low heat
- 7
Seki tsane ki barshi yasha iska
- 8
For glazed sena rada condensed milk da powder milk na raba gida uku,guda nasa color, guda nasa cocoa powder sawra kuma na barshi hakane,seki zuba kan doughnut dinki shikena
- 9
Enjoy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Eggless zebra cake
Wana shine farko danayi cake babu kwai kuma yayi dadi sosai Maman jaafar(khairan) -
Cinnamon Roll
Wana shine farko danayi cinnamon roll kuma family na suji dadinsa Sosai🥰😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
Doughnut
Inason yin doughnut domin yasan inda yunwa take😀kuma yana taimakawa yara idan zasu makarata. Gumel -
Doughnut
Wannan doughnuts din na yishi ne don yaran sister na😍suna son zuwa na gidansu don nayi masu abin kwadayi, shine nai musu doughnuts batare da nasa butter ba ( sai oil) kuma yayi dadi suma sun yawa sosai😋😘😍💞 Zeesag Kitchen -
-
Butterless milk cake
Wana kara nayi cake babu butter babu oil kuma yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
Doughnut
Wanna snack na da dadi sosae koma zaki iya cin shi da drink ko any kind of drinks aysher gidado -
-
Ring doughnut
Wnn shine karo na farko da na yi wannan doughnut din na zamani.gsky naji dadinshi sosai. Kuma iyalina sun yaba sosai Fatima muh'd bello -
-
Fluffy Pancake
#FPCDONE MUNAGODIYA COOKPAD Yarana naso kayan fulawa kona biyu banyi abu fulawa ba sabida inaso na rage kiba🤣dan nasan inda nayi senaci segashi yara su dameni iyimusu pancake danayi senaga yayi kyau sosai shine nace bari nasa a cookpad Maman jaafar(khairan) -
Ring doughnut
#kadunastate. Nasha wahala wurin yin ring doughnut kullun nayi baya bani yanda nikeso, Sai ta dalilin sister Amrah 😍Allah ya saka maki da gidan aljannatul firdaus. Zeesag Kitchen -
Twisted Korean Doughnut
A gaskiya wannan twisted Korean doughnut yanada matukar dadi wlh kuma ga sauki gashi bashida cin kudi ya kamata sisters ku gwada dan Allah. Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) -
-
Heavenly rolls
Akaiw dadi Sosai,yarana naso abubuwa fulawa shiyasa nake yimusu Maman jaafar(khairan) -
-
-
Ring doughnut
Wannan ring doughnut yayi daɗi sosai saikun gwada #foodex#cookeverypart #worldfoodday Mrs,jikan yari kitchen -
-
-
Puff puff(fanke)
Puff puff yanada sawki yi kuma ga cika ciki musaman kika sameshi ka kunu mai zafi 😋 Maman jaafar(khairan) -
Chocolate chips cookies
Wana cookies din nayi shine ma yara ma school lunch box dinsu kuma yayi dadi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
More Recipes
sharhai