White line Doughnut

Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869

Na koya Doughnut Din nan daga Gurin Aisha Auwal (cake zone)

White line Doughnut

Na koya Doughnut Din nan daga Gurin Aisha Auwal (cake zone)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 hours
4 yawan abinchi
  1. Fulawa 2cup da 1/3
  2. 1/2 cupRuwa
  3. 1/3Sugar
  4. Yis 1spoon
  5. Butter 2Spoons da 1/2Spoon
  6. Kwai1

Umarnin dafa abinci

2 hours
  1. 1

    Na xuba Ruwa a roba nasa yis,Kwai da Butter Sannan na xuba Fulawa Naita juyawa Seda Suka Hade jikin su,Naita Buga su Har na Minti 40

  2. 2

    Na Raba Su gida 8,Sena dunga cuccura su Sukai Making ball,Sena Xuba fulwa da yawa a tray, na Dora aKai,na barsu Har na hour 1 suka tashi sosai

  3. 3

    Na xuba mai a pan,na rage wuta sosai,Yadda xan iya saka Dan yatsa na a ciki ba tare daya konani ba Sannan na Jajjera su a ciki, na juya dayan bangaren Shima bayan kasan ya soyu

  4. 4

    Sena Tsane Shi a Matsami Sannan na Shin fada Tissue na barsi yadda mai xe gama tsotsewa

  5. 5

    Daya gama tsanewa Sena jera su A plate

  6. 6

    Doughnut Din nan yana da dadi Gasky Duk Wanda yaci sena kara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869
rannar

Similar Recipes