Yam boll

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Attaruhu
  3. Curry
  4. Maggi
  5. Kwai
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa doyarki ki tace saki juye a bowl kiyi using wood fork ki dagar dazata sae ki saka species dinki da attaruhu

  2. 2

    Then make a ball shape wit ur hand sae ki soya a cikin mae yanayin brown ki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes