Yam nuggets

ditijjerni96(k T A)
ditijjerni96(k T A) @ktacakesandmore
Kanostate

Hhhmmmm da dadi

Yam nuggets

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Hhhmmmm da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. attaruhu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Kwai
  7. Spice
  8. Gishi
  9. Kifi(sardine)
  10. Cornflakes

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamudoyarki ki dafata

  2. 2

    Sea jajjaga atturuhu da albasakisa plate d spice dinki

  3. 3

    Seaki samu cornflakes dinki ki daka

  4. 4

    Kisamu doyarki marmasheta kisasu attaruhunki ki da kifi kijuya

  5. 5

    Seaki dunkula kisa acikin kwai

  6. 6

    Seakisa a cornflakes dg nan ki ajuye a plate

  7. 7

    Seaki soya a mai mau zafi amman a low heat sea tsane sea ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ditijjerni96(k T A)
ditijjerni96(k T A) @ktacakesandmore
rannar
Kanostate
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes