Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Attaruhu da albasa
  3. Maggi mai
  4. Kwai
  5. Golden morn
  6. Mai
  7. Curry
  8. Black paper
  9. Sugar
  10. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki dafa doyar ki kizuba sugar da gishiri

  2. 2

    Idan ta dahu sai kwashe ki jajjaga attaruhu da albasa sai kizuba doyar akai ki daka sosai idan tadaku saiki kwashe kisa maggi da curry

  3. 3

    Sannan saiki mata shape kamar yadda kika gani a pic. Gefe kuma ki kizuba fulawa a bowl kisa mata black paper maggi curry da ginger powder ki ajiye sai ki dakko wani bowl din ki zuba golden morn shima sai ki fasa kwai shima a wani bowl din

  4. 4

    Sai ki dakko wannan doyar ki dinga sata a fulawa sai kisata a kwai sannan kisa a golden morn haka zakiyi har ki gama

  5. 5

    Sannan saiki dora mai awuta idan yayi zafi sai kisa idan tayi golden brown shikenan sai ki tsane a colander

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

Similar Recipes