Tura

Kayan aiki

  1. 1Madara Kofi
  2. 1Whipping cream Kofi
  3. 1Condensed milk Kofi
  4. Strawberry flavour
  5. 6 pcsStrawberry fruit
  6. 2Ruwan kankara Kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farkonki samu strawberry ki wanke sai ki yanka shi,bayan kin yanka sae ki markada a blender ki tace ruwan NB: kul ki cika masa ruwa da yawa

  2. 2

    Sae ki samo bowl ki zuba whipping cream, Madara,ruwan strawberry,da koma ruwan kankara kiyi mixing nashi

  3. 3

    A karshe sae a zuba condensed milk a Kara juyawa shikenan sae a sa cikin fridge na wasu awanni

  4. 4

    An gama ice cream dafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

Similar Recipes