Dabino,ayaba,madara, vanilla ice cream, condensed milk smoothie

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Hmm baa bawa yaro mai kiwa

Dabino,ayaba,madara, vanilla ice cream, condensed milk smoothie

Hmm baa bawa yaro mai kiwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8Dabino
  2. 6Ayaba
  3. 3 tbsMadara
  4. 2 tbsCondensed milk
  5. 1 1/2Vanilla ice cream kofi
  6. Ruwan sanyi Rabin ledan ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki bare dabinonki kijikata tajuku lugub se kijuye a blender kisa ayaba da duk ingredients naki kiyi blending hmm hajiya baa cewa komi

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (6)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah 😋😋shi nima na gama sha sede ni bansa icecream ba

Similar Recipes