1st October ice cream

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

🇳🇬Farin cikin zagayowar shekaran kasata yasa nayi wannan ice cream, kuma Alhamdulillah yayi dadi sosai

1st October ice cream

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

🇳🇬Farin cikin zagayowar shekaran kasata yasa nayi wannan ice cream, kuma Alhamdulillah yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsWhipping cream
  2. cokaliVanilla flavour Rabin
  3. 1 cupCondensed milk
  4. Koren kala

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zuba whipping cream acikin bowl da ruwan sanyi kunna mashi mashin haryayi kauri, xuba masa condensed milk, kaci gaba har saiyayi kauri sosai kamar icecream

  2. 2

    Rabashi biyu, kasa koren kala a dayan, dayan kabarshi a farinshi, asaka a fridge haryayi sanyi, a bashi awa 3. Asha lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes