Farar shinkafa da ganye

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan hadin abincin yayi dadi kuma yayi balancing 😋😋.

Farar shinkafa da ganye

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan hadin abincin yayi dadi kuma yayi balancing 😋😋.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Ganyen ugu da alayyahu
  3. Mai, Maggi gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke shinkafa a zuba a tafasashen ruwa asa gishiri ayi per boiling dinta a dauraye a karasa dafawa.

  2. 2

    A gyara ganyen a soya sama se a sa mai da Maggi aci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes