Tuwon Shinkafa da Miyan Taushe

Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
Sokoto

Na girkashi ne saboda Ina matuqar son miyan taushe gashi axumi ne yayi dadi gsky

Tuwon Shinkafa da Miyan Taushe

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Na girkashi ne saboda Ina matuqar son miyan taushe gashi axumi ne yayi dadi gsky

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

7 people
  1. Man gyada
  2. Alayyahu
  3. Ruwa
  4. Ruwa
  5. Attarugu,Tattasai da Albasa
  6. Wake
  7. Maggi
  8. Gishiri
  9. Gishiri
  10. Shinkafa
  11. Shinkafa
  12. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki dora ruwa akan wuta kamar rabin tukunya.zaki barsu suyi zafi sosai sosai

  2. 2

    Idan ruwan ki sukayi zafi saiki dauko shinkafarki ki wanketa da ruwa sosai sannan ki jiyeta acikin ruwan zafin dake kan wuta sannan ki rufe tukunyar ki

  3. 3
  4. 4

    Zaki rinqa dubawa Idan shinkafarki ta nina sosai ta narke saiki saukeshi kan wuta,idan kuma shinkafar bata nina ba saiki kara ruwa kadan ki varshi y nuna

  5. 5

    Saiki saka muciya,maara da kuma Babban cokalin da zaki dibe tuwon ki kwasheshi dashi.saiki kwasheshi ki mulmulashi sannan ki saka shi acikin Leda

  6. 6

    Idan zaki hada miyan Alayyahu.Zaki jajjaga attarugu tattasai da albasa ki zuba acikin tukunyar da xakiyi miyan sannan ki zuba mangyada ki dora kan wuta.idan kayan miyan suka fara tafasa saiki dauko wake wanda kika farfasa shi a tirmi kadan ki wankeshi da ruwa ki juye acikin kayan miyan sannan ki zuba ruwa ki rufe tukunyar

  7. 7

  8. 8

    Idan waken ya tafaso saiki zuba tafasashshen namanki aciki,ruwan naman da kuma maggi sannan ki motsesu sosai

  9. 9

    Ki dauko Alayyahu ki yayyanka shi tareda albasa(albasar ba dayawa ba) sannan ki saka Gishiri kadan ki zuba ruwa aciki ki wankeshi sau biyu sannan ki tsaneshi acikin Gwangwa

  10. 10

    Idan waken ya tafaso saiki zuba tafasashshen namanki aciki,ruwan naman da kuma maggi sannan ki motsesu sosai

  11. 11

    Saiki juye Alayyahun acikin miyar ki bashi minti biyar

  12. 12

    Ki dauko Alayyahu ki yayyanka shi tareda albasa(albasar ba dayawa ba) sannan ki saka Gishiri kadan ki zuba ruwa aciki ki wankeshi sau biyu sannan ki tsaneshi acikin Gwangwa

  13. 13

    Zakiga miyarki tayi

  14. 14

    Saiki juye Alayyahun acikin miyar ki bashi minti biyar

  15. 15

    Dadi ba'a magana

  16. 16

    Saiki sauketa kan wuta ki zuba acikin mazubi kici tareda tuwon shinkafarki

  17. 17

    Saiki sauketa kan wuta ki zuba acikin mazubi kici tareda tuwon shinkafarki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
rannar
Sokoto
I have so much passion for Cooking and Baking it's my dream😋😋😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes