Shinkafa mai kala da miyan sous

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Wannan abincin yayi dadi sosai, kuma ga ban sha,awa.

Shinkafa mai kala da miyan sous

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan abincin yayi dadi sosai, kuma ga ban sha,awa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum uku
  1. Shinkafa gwangwani uku
  2. Tumeric
  3. Kayan miya albasa yafi yawa
  4. Sinadaran dandano
  5. Sinadaran kamshi
  6. Kayan kamshi
  7. Curry
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki daura ruwa akan wuta dai dsi yadda zai miki ki rufe idan ya tausa,sai ki wanke shinkafarki da gishiri da ruwan zafi, ki zuba aciki sannan ki zuba tumeric cokali daya,da Dan gishiri kadan sai ki rufe

  2. 2

    Sannan ki dauko kayan miyanki masu karfi ki yayyanka su duka, a chopping board, saboda yajin tarugu kar hannunki yayi radadi. Amma albasa yafi yawa.

  3. 3

    Sai ki je ki duba shinkafa ko ta tsotse, sai ki sauke, zakiga tayi haka

  4. 4

    Sai ki daura mai a wuta ki soya Sannan ki zuba kayan miyanki a ciki amma kidan rage albasa karka zuba duka domin zakisa dhi a karshe, ki soya sama sama, kar ya soyu da yawa, zakiga tumatir din yadan narke kadan.

  5. 5

    Sai ki zuba sinadaran dandanon, ki bare tafarnuwa ki yayyanka ta yan kanana sosai, ki zuba sai ki zuba kayan kamshinki kadan, ki juyashi, sai ki Dan zuba ruwa kadan saboda magin yadan dahu sai ki kawo ragowar albasa ki zuba sai ki zuba curry kadan ki juyashi,sai ki rufe, ya dahu sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes