Tuwon madara

Masu dafa abinci 9 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madarar gari kofi 3
  2. Ruwa
  3. Sugar rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Inkika daura ruwanki ya tafasa

  2. 2

    Seki sa sugar kiyi ta juyawa har yadaina kara

  3. 3

    Se ki sauki kisa madarar ki ki juya har yayi tauri se ki juye ki yanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985
rannar

sharhai

Similar Recipes