Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Gwanda
  3. Madarar ruwa
  4. Sugar syrup
  5. Madarar gari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kankana kicire ya'yan ciki kiyanka Kanana sannnan ki gyara gwandarki itama kiyanka Kanana saiki Saka a blender kisaka ruwa Kadan kifasa madarar ruwanki kijuye da madarar gari inkinaso saikiyi blending Saiya zama very smooth saiki juye a maxubi kisaka Sugar syrup da kankara ko kisaka a freezer

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fadila mukhtar
fadila mukhtar @oumhafsa001
rannar

Similar Recipes