Wainar fulawa

deezah
deezah @cook_18303651

Wainar fulawa nada dadi sosai zaka iyaci da safe koma da yaushe.

Wainar fulawa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wainar fulawa nada dadi sosai zaka iyaci da safe koma da yaushe.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Tattasai
  6. Mangyada
  7. Maggi
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tankade fulawa ki

  2. 2

    Seki sa kwai dasu kayan miya dakuma maggi gishiri

  3. 3

    Seki juya kisa ruwa kiyishi dadan kauri

  4. 4

    Sekisa frying pan a wuta da mai kadan kifara soyashi da fadi idan qasan yayi kijuya shima saman yayi.

  5. 5

    Zaki iyaci da yaji ko kuma haka nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

sharhai

Similar Recipes