Wainar fulawa a zamanance

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.

Ina matukar son wainar fulawa sosai saboda tanamin dadi sosai kuma ga kosarwa, musamman kasha da black tea mai lemon tsami

Wainar fulawa a zamanance

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ina matukar son wainar fulawa sosai saboda tanamin dadi sosai kuma ga kosarwa, musamman kasha da black tea mai lemon tsami

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa Kofi 2 da rabi
  2. Mai
  3. Ataruhu biyu
  4. 1Albasa
  5. 3Maggi
  6. Salt kadan
  7. Green pepper
  8. Thyme
  9. Black pepper
  10. 1egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada fulawa, Maggi, salt, thyme, black pepper da ruwa ki kwabashi da kyau.

  2. 2

    Ki jajjaga ataruhu, albasa da green pepper kiyankasu saiki zuba cikin fulawan tare da kwai ki kwaba da kyau saiki barshi ya huta zuwa 5mins.

  3. 3

    Kisa 1tbsp na mai a kasko, idan yay zafi saiki zuba ludayi daya na kwabin fulawan ki fadadashi saiki barshi ya soyu saiki juya bayan shima ya soyu. Haka zakinayi harki gama

  4. 4

    Kiyi garnishing da green pepper.

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes